Shekara (original) (raw)
| unit of time (en) |
|
| Bayanai | |
| Ƙaramin ɓangare na | tsawon lokaci da orbital period (en) |
| Bangare na | Sothic cycle (en) |
| Bisa | heliocentric orbit (en) |
| Has characteristic (en) |
type of year (en) |
| Auna yawan jiki | tsawon lokaci |
| Subdivision of this unit (en) |
quarter (en) |
Shekara, ko koma kwanaki 365
Shekara da turanci (Y_ear)_, shekara itace tsawon kwanaki dari uku da sittin da biyar (365) dake zagayowa a tsawon wannan lokaci, kuma ranaku bakwai ne suke bayar da mako, a inda makonni hudu suke bayar da wata, sannan watanni goma sha biyu suke bada shekara.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.