Yawu (original) (raw)
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
| body fluid (en) |
|
| Bayanai | |
| Ƙaramin ɓangare na | digestive juice (en) |
| Produced by (en) |
salivary gland (en) |
| Hashtag (mul) |
saliva |
| WordLift URL (en) |
http://data.wordlift.io/wl01714/entity/saliva |
| NCI Thesaurus ID (en) |
C13275 |
miyau ya zube a riga
yaro Yana gimtse miyau
yana tara yawu
yara na wasa da yawu
Yawu ko kuma Miyau, wani sinadarai ne da jikin mutum ke hadawa kai tsaye a cikin bakin sa, wanda yake tsilulu ba mai kauri ba, miyau sinadarai ne masu amfani a cikin jikin mutum, dasu ne mutum yake tattauna abinci ya hadiye, amman a halin ciwo kaman zazzabin ciwon sauro ko tarin tibi, lakar jikin dan adam tana rage irin wannan cututtukan ne ta hanyan turo da sinadaran ciwon cikin miyau, shiyasa a wannnan halin miyau yake kara kauri ba kaman yanda yake a halin lafiya ba. Shiyasa idan mutum baida lafiya ake yin gwajin ciwo ta hanyar diban jini, ko kashi, ko miyau. A halin lafiya dan adam yakan iya hadiye miyan sa, amman a halin ciwo bai iya hadiye miyau.