Wiktionary (original) (raw)

Barka da zuwa!

Hausa Wiktionary

Hausa/هَوُسَا - Barka da zuwa!

Maraba! Idan kuna kwaɗayin taimakawa domin rubuta littafin ƙamus ta bayanai a cikin harshen Hausa, to zaku iya taimakawa a nan. Wannan ƙamus ne wanda ke samar da ma'anonin kalmomi a cikin harshen Hausa a kyauta ga kowa dake son karantawa ko koyo.

Wannan shafin zai taimake ku domin ƙirƙirar kalmomi tare da ma'anonin su a harshen Hausa wanda a yanzu haka akwai adadin kalmomi guda 3,638. (Domin neman yadda zaku taimaka, kuna iya tuntubar mu a Tattaunawa, ko idan kana son kayi amfani da haruffan Larabci ko ta Farsi.) Domin ƙarin bayani ka shiga Babban shafin manhajar Wikipedia

Litinin 23 Satumba 2024 Article #3,638 :

22 Satumba 2024

Domin sauran haruffan Hausa, zaka iya kwafa daga wadannan: Ɓ ɓ Ɗ ɗ Ƙ ƙ Ƴ ƴ (boko; duba Bisharat dan sun haruffan) ko haruffan Ajami, ڢ ڧ ڟ ٻ .

Sauran Aiyukan Gidauniyar Wikimedia

WikiqouteAzanci
WikipediaInsakulofidiya
**Wikinews**Labarai
Wikisource WikisourceWikisource
CommonsFayiloli
WikidataWikidata
WikibooksLitattafai
Meta-Wiki **Meta-Wiki**Meta

Daga "https://ha.wiktionary.org/w/index.php?title=Babban_shafi&oldid=33119"