ƙishi - Wiktionary (original) (raw)
Hausa
[gyarawa]
Bayani
[gyarawa]
ƙishi shine yanayi na buƙatar ruwa ko don shan ruwa.
Misali
[gyarawa]
- Inajin ƙishin ruwa
- jiya naji ƙishi
- Yau rana tayi zafi,anji kishi sosai
Fassara
[gyarawa]
- Turanci: thirsty
- Larabci:العطش