ƙungiya - Wiktionary (original) (raw)
Hausa
[gyarawa]
Ƙungiya na nufin taron mutane bisa cimma wata manufa, takaice dai Ƙungiya na nufin gamayya ta mutane.
Suna
[gyarawa]
Fassara
[gyarawa]
- Faransanci: association, groupe, organisation
- Harshen Portugal: associação, grupo, organização
- Ispaniyanci: grupo, organización
- Katafanci: sot
- Larabci: مَجْمُوعَة (majmūʿa), مُنَظَّمَة (munaẓẓama)
- Turanci: association, group, organization[1]
Manazarta
[gyarawa]
- ↑ Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 133.