Agusta - Wiktionary (original) (raw)

Hausa

[gyarawa]

AgustaAbout this soundAgusta (help·info) Ɗaya ne daga cikin jerin watannin, kuma shine wata na takwas (8) a jerin watannin kalandar Bature aturance ana kirashi da August. Kuma wata ne wanda ake samun ruwan sama sosai acikinsa.[1]

Misalai

[gyarawa]

FASSARA

Manazarta

[gyarawa]

  1. https://www.dictionary.com/browse/aljan