Ingila - Wiktionary (original) (raw)
Hausa
[gyarawa]
Ingila
Ingila (help·info) Ƙasa ce dake tsibirin birtaniya a yaɓɓacin nahiyar Turai.mai babban birni a landon. [1]
Misalai
[gyarawa]
- Baturen Ingila
- Sarauniyar Ingila ta rasu
Manazarta
[gyarawa]
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31