yuni - Wiktionary (original) (raw)

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

yunidayane daga cikin jerin watannin,bature kuma shine wata na shida a jerin watannin kalandar Bature.

Misali

[gyarawa]

FASSARA

Turanci: june Larabci: يونيو