Agogo - Wiktionary (original) (raw)
Hausa
[gyarawa]
Agogo a fili na al'umma
Agogo
Agogo (help·info) Wata irin na'urace dake nuna wa mutane lokaci. [1]
Suna jam'i.Agoguna
Misalai
[gyarawa]
- ƙarfe nawa agogo ya nuna.
- Akwai babban agogo a birnin landon.
- Agogon bango nake son siya.
Fassara
[gyarawa]
- Turanci: Clock
Karin Magana
[gyarawa]
- Agogo sarkin aiki
Manazarta
[gyarawa]
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,30