Biki - Wiktionary (original) (raw)
Biki
Biki (help·info) ana yin shine domin nuna farinciki ga ma aurata da abokanan arziki yayin aure tsakanin mace da namiji
Misalai
[gyarawa]
- Zanje wajen bikin abokina gobe
- gobene auran fatima wallahi akwai shagulgula.
Fassara=
[gyarawa]
- Turanci: Ceremony
Manazarta
[gyarawa]