Hali - Wiktionary (original) (raw)

Hausa

[gyarawa]

Wataƙila kalmar hali ta samo asali ne daga harshen Hausa.

Furuci

[gyarawa]

Suna (n)

[gyarawa]

Aikatau (v)

[gyarawa]

Wannan kalmar na nufin "Ɗabi'a" watau yadda mutum ke gudanar da mu'amallarsa da sauran jama'a. Da kuma daɓi'ar mutum ta yau da kullum.[1]

Fassara

[gyarawa]

Karin Magana

[gyarawa]

Manazarta

[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 14. ISBN 9789781601157.