Rahoto - Wiktionary (original) (raw)
Hausa
[gyarawa]
Asali
[gyarawa]
rahoto shine ɗauko labarin da ya faru ta hanyar naɗarsa ta bidiyo ko odiyo
Suna
[gyarawa]
Fassara
[gyarawa]
- Faransanci: rapport
- Harshen Portugal: relatório
- Ispaniyanci: informe
- Larabci: تَقْرِير (taqrīr)
- Turanci: report[1][2]
Manazarta
[gyarawa]