Soja - Wiktionary (original) (raw)
Hausa
[gyarawa]
Suna
[gyarawa]
jami"in soja
Soja Na nufin duk wani mai aikin soji.[1]
Suna jam'i. Sojoji.
Misalai
[gyarawa]
- Ana artabu da soja a fagen yaƙi.
- Soja na atisaye a bariki.
- Soja namijin duniya.
Karin Magana
[gyarawa]
- Soja marmari daga nesa.
- soja birgimar hankaka.
Fassara
[gyarawa]
- Turanci: army
Manazarta
[gyarawa]
- ↑ Neil Skinner,1965:Ƙamus na Turanci da Hausa.ISBN9789781691157.P,169