Albasa - Wiktionary (original) (raw)
Albasa
Furuci
Albasa
Albasa (help·info) Wani abu ne da ake shukata domin a sarrafata ayi abinci da ita ko kuma ayi magani da ita ko wani abun.tana gyara abinci da miya tana sa su kamshi.
- Aisha idan albasar ta soyi ki zuba min ruwa.
Larabci: البَصَل (Albaṣal)[1]