Ido - Wiktionary (original) (raw)

idon mutum.

idō ‎(s.n., jm. idānū) -- gaba da ke fuska sama da hanci wanda kuma ake gani da shi.[1]

Mai ido ɗaya ba ya gode Allah sai ya ga makaho.

Makaho ya rasa ido, ya ce ido da wari.

Sai baki ya ci ido kan ji kunya.

  1. Iwuọha-Ụzọdịmma da Attahir Umar Sanka, Suleiman Hamisu, Ogunyika B. Olanrewaju, Adebisi Bepo. An Introduction to Hausa, Igbo, Yoruba Grammar: for Schools and Colleges. Abeokuta, Nigeria: Goad Educational Publisher, 1996. 22.
  2. Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 92.