kore - Wiktionary (original) (raw)
Ganye mai launin kore
Kore
Kore (help·info) Wani launin kalane mai kama da ganye wanda ake kira Green da Turanci.[1]
Misalai
[gyarawa]
- Na siyo riga mai launin kore
- Bishiyoyi sunyi kore shar.
Manazarta
[gyarawa]
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,76