mota - Wiktionary (original) (raw)

Mota wata abu ce da ake hawa domin zirga-zirga walau ta mutane Kota kaya wacce ake ƙerata da ƙarfe da kuma wasu abubuwa

Turanci: motor-vehicle[1]

mōtā, mutuka, mato, moto ‎(t., j. mōtōcī)

Tuni dai wannan hukumar ta sufuri (RTA) ke kokarin hana mutane amfani da kananan motoci

mōtà[3]

  1. 1 2 Bargery, G. P. A Hausa-English Dictionary and English-Hausa Vocabulary. 2nd ed. Zaria, Nigeria: Ahmadu Bello University Press, 1993. 795.
  2. Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 156.
  3. Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa Dictionary: and English-Bole Wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 141.