sarki - Wiktionary (original) (raw)
-
sarkī (n., j. sarakuna, sarakai)[1]
- 3 Nuwamban shekarar 2015, "Iyalan Sarki Fahd za su biya 'matarsa' kudi", BBC Hausa:
Sarki Fahd dai ya mulki Saudiyya ne daga shekarar 1982 zuwa 2005.
Sarki a kano yana hawan daba
Faransanci: roy
Harshen Portugal: rei
Inyamuranci: eze
Ispaniyanci: rey
Larabci: مَلِك (malik)
Turanci: king
Yarbanci: oba
Abokin sarki sarki ne.---literally translates to "Friend of a King is a King" but usually not used in this context.
Zama lafiya ya fi zama dansarki.
- ↑ Garba, Calvin Y. Ƙamus na harshen Hausa. Ibadan: Evans Brothers, 1990. 132.