zuriya - Wiktionary (original) (raw)
Zuri'a sune waɗanda suka biyo tsatson mutum, wato ƴaƴa, jikoki, tattaɓa kunne da sauran su. Akan kuma haɗa da dangin mutum a wasu lokutan akira su da zuriyar shi.
- Shekara biyar da yin auren shi gashi ya tara zuriya
- Zuciyar gidan su Baba sunje unguwa
zùri'ā, zùri'yā (s.t., jm. zuriyōyī)[1]
Faransanci: descendant s.n.
Harshen Portugal: descendente s.n., s.t.
Ispaniyanci: descendiente s.n.
Larabci: سَلِيل (salīl), s.n.
Turanci: descendant, offspring[2]
Harshen Portugal: clã s.n.
Ispaniyanci: clan s.n.
Larabci: عشيرة (ʿašīra) s.t.