kunne - Wiktionary (original) (raw)
Hausa
[gyarawa]
Kunne
Kunne (help·info) Ɗaya ne daga cikin bangarorin sassan jiki na mutane da dabbobi, wanda da shi ne ake jin magana
Misali
[gyarawa]
- An huda mata kunne
- Kunnen shi na ciwo
Noun
[gyarawa]
kûnnē m, pl. kunnuwa
Pronunciation
[gyarawa]
Derived terms
[gyarawa]
Translations
[gyarawa]
English: ear
French: oreille f
German: Ohr n
Katafanci: fufwuo
Karin Magana
[gyarawa]